BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Ƙalubalen da shugabannin hukumar INEC suka fuskanta a shekaru 27
Saɓanin sauran shugabannin hukumar da suka gabace shi, Farfesa Amoputan ya fara da fuskantar manyan ƙalubale tun daga ranar da aka naɗa shi, inda shugabannin jam'iyyun ƙasar da na addinai da kuma sauran al'umma suka yi ta sukan sa.
KAI TSAYE, An fara zanga-zangar ƙyamar baƙi a Afrika ta Kudu bayan cikar wa'adi
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Talata 30 ga watan Yunin 2026.
Kane zai tsawaita kwantiraginsa da Bayern,Watakil City ta sayar da wasu ƴanwasanta
Kyaftin ɗin England, Harry Kane, zai sanya hannu kan sabon kwantiragi da Bayern Munich , ita kuwa Manchester City na shirin aiwatar da sauye sauye
''Yadda muka shiga cikin ƙunci bayan sace ƴaƴanmu yayin zana jarabawa a Borno’’
Iyayen ɗaliban nan da wasu da ake zargin mayaƙan Boko Haram ko ISWAP ne suka yi awon gaba da su yayin da suke rubuta jarabawar NECO a makarantar sakandaren gwamnati da ke garin Lassa, a ƙaramar hukumar Askira/Uba ta jihar Borno, sun ce suna cikin matsanancin tashin hankali tun bayan aukuwar lamarin.
Ko Firaministan India zai iya zuwa Iran domin jana'izar Ali Khamenei?
Firaministan India Narendra Modi ya ziyarci Isra'ila kwanaki biyu kafin Isra'ila da Amurka su ƙaddamar da hari kan Iran, kuma gwamnatin India ba ta yi alawadai da kisan da aka yi wa Ali Khamenei ba a harin na ranar 28 ga watan Fabrairu.
Yadda wata mata ta zargi likitoci da cire mata ƙoda a asibitin Gombe
Matar ta ce asibitin na ƙoƙarin rarrashinsu domin kada maganar ta fito fili, kuma mahaifinsu ya je asibitin domin neman bayani kan abin da ya faru, amma bai samu gamsasshiyar amsa ba.
Jami'o'in Najeriya 10 da suka ciri tuta - Rahoto
Shafin da ya fitar da jerin ya ce ya yi la'akari ne da abubuwa kamar: ingancin koyarwa, da hanyoyin bincike, da haɗin gwiwa da jami'o'i na ƙasashen waje, da kuma alaƙa da kamfanoni.
Me ya sa girgizar ƙasar Venezuela ta yi muni?
Kimanin mutum 1,500 ake tunanin sun mutu yayin da wasu 3,360 suka jikkata sakamakon girgizar ƙasa a Venezuela, a cewar gwamnati, yayin da masu aikin ceto ke ci gaba da neman waɗanda suka tsira da rayukansu, iyalai kuma suna jiran tsammani.
Ko sakamakon zaɓen 2023 zai iya zama madubin na 2027?
Bisa ga bayanan zaɓukan fitar da gwanayen ƴantakarar da suka fatata a 2023 ne za su sake karawa a zaɓen na 2027.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Rana, 13:59, 30 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 30 Yuni 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 30 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 29 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Sakamakon wasannin Gasar Kofin Duniya 2026
Dukkanin bayanan da suka kamata ku sani kan Gasar Kofin Duniya ta 2026
Wasanni
KAI TSAYE, Manchester City ta naɗa Enzo Maresca sabon kociyanta
Wannan shi ne da zai ke kawo muku labarain wasanni sharhi da bayanai da suka shafi gasar cin kofin duniya 2026 da wasu batutuwan da suka shafi wasanni
Gasar kofin duniya 2026: Brazil ta kai zagayen ƴan 16 bayan cin Japan
Wannan shafin zai ke kawo muku yadda take kayawa tsakanin Ingila da Ghana har da hasashe da ƙididdigar karawar
Ko akwai ƙasar Afirka da za ta iya kai wasan ƙarshe na Kofin Duniya?
Nahiyar Afirka ta kafa tarihi a gasar cin kofin duniya ta 2026 bayan da ta samu ƙasasheguda 9 da suka tsallaka zuwa zagayen ƴan 32.
Arsenal na son Monga, Xhaka ya dage kan Chelsea, Diomande ya zabi PSG kan Liverpool
Ɗan wasan gefen Ivory Coast, Yan Diomande, ya bayyana cewa PSG ce zaɓinsa na farko idan ya yanke shawarar barin RB Leipzig a kakar bazara mai zuwa
Me ya sa ba a shimfiɗa tutar Saudiyya da Iraki a ƙasa ba a Gasar Kofin duniya?
Tutar Saudiyya da ta Iraki ba a shimfiɗa su a ƙasa a lokacin da ake take kasa da kasa kafin fara wasa a gasar Kofin Duniya, saboda suna ɗauke da rubuce‑rubucen addini.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Yawan sojoji ko kayan aiki: Me Najeriya ta fi buƙata don yaƙar matsalar tsaro?
Matsalar ƙarancin wadatattun sojoji da ingantattun kayan aikin dakarun na daga cikin abubuwan da masana ke dangantawa da koma-bayan da Najeriya ke samu wajen magance matsalolin tsaron da take fuskanta.
Iran ta buƙaci mu yi wata ganawar a Qatar - Trump
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Litinin 29 ga watan Yunin 2026.
Da gaske ne Amurka ta kawo karshen ‘kisan’ Kiristoci a Najeriya?
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohi 19 na Arewacin Najeriya ta yi watsi da ikirarin Shugaban Amurka, Donald Trump, cewa sojojin Amurka sun kawo ƙarshen kashe-kashen Kiristoci a Najeriya.
Ƙasar da mata ke fama da matsalar fyaɗe
Lamarin da ya faru a Begusarai a jihar Bihar ya kusa yin kamanceceniya da mugun irin cin zarafin da aka yi wa wata mata a lokacin da ake yi mata fyade a shekarar 2012.
Ƙasashen Afirka 10 mafiya zaman lafiya a 2026
Rahoton ya gano cewa zaman lafiya ya yi kasa da gwargwadon kashi 0.7% a cikin shekara daya da ta gabata, wanda hakan ya nuna cewa zaman lafiyar duniya ya ragu karo na 12 a jere.
Yadda yarjejeniyar ibada a masallacin Qudus ke cikin barazana
Israeli nationalists are increasingly flouting a convention on how faiths share the al-Aqsa mosque compound.
Abin da jam'iyyun hamayya ke cewa game da 'yansandan jihohi
Jam'iyyun hamayya na ADC da PRP a Najeriya sun soki matakin samar da 'yansandan jihohi
Yadda sabuwar fasaha ta gano sabbin duniyoyi a sararin samaniya
Sama da taurari miliyan 60, da kuma duniyoyi da curin taurari, aka ɗauka ta hanyar na'urar hangen nesa ta Euclid a watan Maris ɗin 2025.
Abu 4 da wasu ƴan Najeriya ke fargaba game da ƴansandan jihohi
Wasu ƴan Najeriya sun fara nuna damuwar game da dokar kafa ƴansandan jihohi, wadda suke ganin za ta haifar da tarin matsaloli a ƙasar.
'Dalilinmu na rufe sansanin 'yan gudun hijira na Bama'
Gwamnatin Borno ta ce za a tsugunnar da 'yan gudun hijira Bama ne a wasu garuruwa shi ya sa aka rufe sansanin
Shari'o'i nawa ake yi wa Nasir El-Rufai?
An shafe kusan kwanaki 150 ana tsare da tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai a hannun hukumomi kan wasu shari'o'i da ake masa.
Kafafen watsa labaran Isra'ila sun fara sukar Trump: Ko mene ne dalili?
Kafofin watsa labarai na Isra'ila, waɗanda a baya suke kiran Donald Trump "babban aboki" na ƙasar, kwatsam sun sauya salon maganganunsu bayan rattaɓa hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna tsakanin Amurka da Iran.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.




